Hukumar EFCC ta gayyace Femi Fani Kayode
– Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon jami’i mai hudda da jama’a na kungiyar yakin nean zabe na tsohon shugaban kasa Jonathan – A jiya ne aka aika mashi da sakon wanda shine na farko wanda hukumar ta taba aika mashi – A ranar Litinin 9 ga watan Mayu ake tsammanin Femi Fani Kayode ya gurfana […]
Читать дальше...