Avengers a Jihar Imo sun sallama makamansu ga Okorocha
– Gwamna Okorocha yayi kira ga yan bindigan neja delta da su sallamar da makamansu – Ya tarbi Avengers a gidan gwamnati Wadanda suka sallamar da nasu – Yan bindigan sunyi kira ga gwamnati ta tilastawa kamfanonin mai su bunkasa yankin Gwamna Rochas Okorocha ya karbi sama da Avengers 200 Wadanda suka addabi jihar imo. […]
Читать дальше...