Gasar iya ado: Patience Jonathan ko Diezani Alison-Madueke
Ba cuku-cukun gwamnati kadai ke akwai cikin siyasa ba, akwai saura kamar iya sa kaya da kuma kwalliya. Dauki wadannan matan guda biyu, ga manyan kudi cikin daloli, ga kuma iya shiga. Dame Patience Jonathan, uwargidan tsohon shugaban kasan Najeriya da kuma wata ‘yar siyasa Mrs Diezani Alison-Madueke, kuma mace ta farko da ta rike […]
Читать дальше...