Babu wanda ya isa ya taba Patience Jonathan
– Sanatocin Jam’iyyar PDP sun sha alwashi kare Tsohuwar Uwargidan Najeriya, Patience Jonathan daga tuhumar Hukumar EFCC – Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa na binciken yadda Mrs. Patience Jonathan da samu wasu kudi har dala miliyan 19.8 a akaun – Rahotanni sun nuna cewa yanzu haka Madam Patience tana Abuja domin […]
Читать дальше...