PDP na bukatar INEC ta bayyana kujerar Dariye a matsayin ba mai ita
– PDP tace bai kamata sanata Joshua Dariye ya rike kujerarsa ba tunda ya canza sheka daga wata jam’iyya zuwa wara – Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki yayi shelar canza shekar Dariye a majalisar ranar Alhamis 22 ga Satumba Peoples Democratic Party (PDP) ta bukaci hukumar zabe ta kasa (INEC) ta bayyana kujerar sanata Joshua […]
Читать дальше...