Kungiyar kare hakkin biladama ta zargi Nigeria da kisan mutane 150 (Karanta)
– Kungiyar kare hakki bil’adama ta Amnesty International ta zargi jami’an tsaron Nigeria da kisan akalla masu zanga-zangar lumana150 a watan Agustan bara – Kungiyar ta ce sojojin sun yi amfani da muggan makamai wajen murkushe masu zanga-zangar da ke neman kafa kasar Biafra a kudu maso gabashin kasar Rundunar Sojan dai ta musanta zarge-zargen […]
Читать дальше...