Zanga zangar Biafra: Kungiyoyin IPOB da OYC sun gargadi akan kashe kashe
– Wata kungiyoyin Inyamirai 2 sun gargadi gwamnati inda kungiyar matasan Inyamirai (Ohaneze Youth Council (OYC)) ta zarge akan kashe kashe masu zanga zangar Biafra a garin Aba a jihar Abia
– Kungiyar OYC ta gargadi wanda zata kai masu tsaron a Najeriya Babban Kotun Kasashen
– Kungiyar IPOB sun bayyana wanda zasu fara da kare kansu da masu tsaro
Masu zanga zangar Biafra guda 2 wadanda sun raunata kan tarzoma tsakanin su da masu tsaro a Kudu Maso Gabashin Najeriya
Bayan wanda aka zargin kashe kashen wasu masu zanga zangar Biafra, wata kungiya mai suna Kungiyar Ohanaeze Youth Council (OYC) ta gargadi wanda zata kai hukumar masu tsaro Babban Kotun Kasashen a garin Hague a kasar Switzerland.
Inda kungiyar OYC take zarge akan kashe kashen yan kungiyar da damuwa kan hare haren hukumar masu tsaro, kungiyar OYC tace wanda mutanen Biafra suna da yancin dasu tambaye na yancin kan jamhuriyyar Biafra.
Kuma, akwai wata kungiya mai suna kungiyar Igbo Information Network (IIN) wanda ta zarge akan kashe kashen, inda ta lalace hukumar sojojin Najeriya da hukumar yan sanda kan kisan gillan take cigaba a Kudu Maso Gabashin Najeriya.
Wata kungiyoyin sun yi makoki akan wanda aka zargin kashe kashen yan kungiyar suke so yancin kan Biafra. Sunce wanda hukumar masu tsaro “suke so kona kasar Najeriya inda suke kashe fareren hula da yan Najeriya ba tare da makamai.”
Wata kungiyoyi kuma sun gaya ma shugabannin hukumar sojojin Najeriya da shugabannin hukumar yan sandan Najeriya dasu shawarci ma ma’aikatar su da gama da kashe kashen matasan a Kudu Maso Gabashin Najeriya.
Jaridar Vanguard ta rahoto wanda hedikwatar kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) sun bayyana wanda sun samu hanyoyi dasu kare kansu, wanda sun fara daga Laraba 10, ga watan Faburairu.
Sannan kuma, kungiyar Movement for the Actualisation of the Sovereign State of Biafra (MASSOB) tayi wani gargadi ga gwamnatin tarayya, inda suke cewa wanda zasu fara rikici a kasar Najeriya idan gwamnatin tarayya bata yi wani zaben a Kudu Maso Gabashin Najeriya kan yancin kan jamhuriyyar Biafra.
The post Zanga zangar Biafra: Kungiyoyin IPOB da OYC sun gargadi akan kashe kashe appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.