Добавить новость
smi24.net
World News in Dutch
Февраль
2016

Ku duba abinda Shugaba Buhari yi a jiya da dare (HOTUNA)

0

Shugaban Najeriya mai suna Muhammadu Buhari ya maraba wani abokin shi, shugaban kasar Jamus mai suna Joachim Gauck a fadar shugaban kasa a jiya Alhamis 11, ga watan Faburairu a Abuja, babban birnin Najeriya.

Wani shugaban kasar Jamus yana Najeriya kan ziyara, inda ya gana da gwamnan jihar Legas mai suna Akinwunmi Ambode kafin ya tafi Abuja.

A can Abuja ne Shugaba Buhari ya maraba shi bayan shugaban Najeriya ya koma da hutun kwanaki 5 shi a Landan, babban birnin kasar Ingila.

Wani jami’i mai hudda da jama’a na shugaban kasar Najeriya mai suna Femi Adesina shine ya saki wasu hotuna daga ganawan tsakanin shugaban Najeriya da shugaban Jamus

Ku gano su a kasa:

Shugaba Muhammadu Buhari da Shugaba Joachim Gauck inda suke shiga wani daki a fadar shugaban kasa a jiya da dare

Shugaba Muhammadu Buhari inda yake ji tattaunawar shugaban kasar Jamus acikin dakin ganawa a fadar shugaban kasa a Alhamis 11, ga watan Faburairu a Abuja

Shugaba Muhammadu Buhari da Shugaba Joachim Gauck a wajen dakin ganawa tsakanin Buhari da Joachim inda wani shugaban Jamus yake bar Abuja

The post Ku duba abinda Shugaba Buhari yi a jiya da dare (HOTUNA) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.















Музыкальные новости






















СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *