Abun mai ba tausayi: Yadda sanadiyar hatsarin mota ta kashe mutane da yawa (hotuna)
Wani Malamin Makarantar Sakadaren Kano Capital dake karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano mai suna Ibrahim Garba Dakata ya rubuto akan wani sanadiyar hatsarin mota ta auku inda wasu dalibai sun rasu.
Ibrahim Dakata yace wanda, innalillahi wa inna ilaihi rajiuwn. wadannan daliban jihar kano ne da suka je jihar Legas (Daliban Makarantar Kano Capital na Maza da Makarantar Sakadaren Karaye) gasa kuma sukayi nasara. Allah ya kaddara sukayi hadari akan hanyar su ta dawowa.
Daliban Kano Capital Boys guda uku sun rasu, haka na Karaye. Kuma wasu sun ji raunuka hadda malamansu. Allah yajikansu ya kuma bawa wadanda sukaji rauni allah ya basu lafiya.
KU KARANTA KUMA: An bayyana akan yaren Turanci
Wasu mutane sun jajanta akan wani lamarin mara kyau. Na farko, Safiya Abdullahi ya jadada wanda, Allah ya jikansu kuma ya yi musu rahama kuma yasa su cikin jannatul firdausi mukuma Allah yasa mu cika da imani kuma yayi man kyakyawan karshe. Ameen Ya Rabul Alamin.
Inda Imran Danmaliki yace wanda, Allah yajikansu da rahama mukuma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imaneee. Kuma, Ibrahim Kibiya yace wanda, Allah ya jikansu da gafara ya kuma ba iyayansu hakurin jurewa
Sannan kuma, Musa Ali ya nemi wanda Allah ya jikansu yamusu Rahama Allah Ya sa mu cika da imani.
Wani motar wanda dalibai da malamai suka cikin bayan hadarin mota
Gawarwaki guda uku acikin motar jami’an tsaro
Wasu gawarwaki bayan wani hatsarin mota babba
Wani gawa bayan wani lamarin mara kyau
Wasu jami’an tsaro da wani gawa bayan wani hadari
Wasu gawawaki acikin mota
Bayan hadarin, mutane suka kuka
Wata mota ta lalata sosai bayan wani hatsarin mota babba
The post Abun mai ba tausayi: Yadda sanadiyar hatsarin mota ta kashe mutane da yawa (hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.