Ku karanta abubuwa guda 7 wadanda wani dan Najeriya ce game da Shugaba Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari yana samu goyon bayan wasu yan Najeriya. Amma, sauran mutanen Najeriya suna da tunanin wanda wani shugaban kasar bai fara da gyra matsalolin Najeriya tun an ranstar da shi a shekara da ya wuce.
Wani dan jarida mai suna El-Bash inda yake rubuto ce, ba mu ce Shugaba Buhari ba ya kuskure ba, amma ya kamata a fahimci addu’ar mutanen kirki ce da rike gaskiya ta sa ya yi daidai a wurin:
KU KARANTA KUMA: Yaki da rashawa: John Onaiyekan ya shawarci Shugaba Buhari
1. Tabbatar da tsaro a lokacin da azzalumai masu bata sunan muslunci ke mana kisan kiyashi ako ina.
2. Gano kazamar satar da wata kasa a yau ba ta taba ganin irin taba.
3. Maida martabar Nijeriya bayan da ta wulakanta a idon duniya.
4. Kokarin dawo da masana’antu da noma ba wai dogara da fetur kadai ba.
5. Gabatar da kasafin kudin da ba a taba ganin irin sa ba, kuma don kasa da ‘yan kasa.
6. Tafiye-tafiye domin samowa kasa abun da zai daukaka ta kamar sauran kasahe.
7. Maida sojan Nijeriya sojan gaske saboda kakkabe ta’addanci da kuma maganin duk wata barazana a kasa.
Dan uwa ba mu ce ba ya laifi ba amma mafi yawancin abunda kake fadi sharri ne.
Allah ya karbi addu’ar talakawa, shi ya sa shugaba Buhari ke dacewa. Idan an sa maka sunan mutanen kirki zai bi ka, shi ya sa ko malamai da sun ji an ce buhari ya rawaito sai su ce haka yake, mun
The post Ku karanta abubuwa guda 7 wadanda wani dan Najeriya ce game da Shugaba Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers | Read on NAIJ.COM.