Yadda yan Arewa suke tsara aiwatar da kisan gilla ga kabilar Inyamirai – Kungiyar IPOB
– Kungiyar IPOB suna ganin kuskuran yan Arewa akan bukatar su na cewa ya kamata ayiwa masu zanga zangan Biafra hukunci daya da yan Boko Haram
– Ana cewa wannan bukatar daya ne da abunda ya samar da kiyyayyar da ya zamo rikicin da ya haifar da kissan dadururuwan mutane wanda mafi aksarinsu mata ne da yara yan kudancin nijeria a arewacin nijeria
– Ana zargin yan arewa akan tallafa wa wani kunyiya, zargi mara tusheakan yan gabas cewa gwamnatin tarayya tayi amfani da sojoji domin tayi nasarra akan yan kudancin nijeria
Kungiyar Indigeneous People of Biafra(IPOB) suna zargin yan arewa akan yunkurin sun na jawo Gwamnatin tarraya yayi amfani da sojoji kurin aiwatar da kisan killa a kudu maso Gabas din nijeria.
Wannan kungiya ta bayyana kuskuren yan arewa akan bukatarsu na cewa ya kamata ayi wa yan zanga zangan Biafra hukunci daya da yan Boko Haram a ranar litinin, 23 ga watan mayu, jaridar Daily post ta bayyana cewa shugaban kungiyar Barista Emma Mmezu tare da Dacta Clifford Iroanya sun bayyanar da cewa irin bukatar yan arewa ne ya haifar da kiyyayyar da yayi sanadiyan kashe kashen mutane mussaman mata da yara yan gabashin nijeria ta hanyar yanka a arewacin Nijeria kafin yaki.
KU KARANTA KUMA: Wasu labarai acikin jaridun Najeriya a yau
Kungiyar tace: wasu kungiyar hadagwiwa ta yan arewa , koda dai Buhari Miyetti Allah ne ya kasance sananne a kungiyar sauran duk yan jabu ne, sunyi zargin cewa an kashe daruruwan yan arewa a kudu maso gabas, kuma sun ba gwamnatin tarrayya shawaran cewa yay i way an zanga zangan IPOB hukunci daya da yan Boko Haram.
“Shi ne umarni, cewa dukkan yan jaridun kudu maso gabas basu taba lura da kai harin yan arewa a kudu maso gabas ba. Kuma abun mamaki ne cewa wannan zargin ya fito daga bakin Kungiyar Shugaban kasa Buhari, Miyetti Allah.
“Kuma ya zama abun kula cewa babu yan nijeria da suka taba jin labarin wani kai hari daga yan arewa a kudu maso gabas ba, sai dai wannan sabon kungiyar hadin gwiwan. Basu ba da lokaci ba,ko misali ko kuma gari a kudu maso gabas a nasu bayanin na cewa’ an yi kisan gilla tare da asaran dukiya ga daruruwan yan arewa a kudu maso gabashin nijeria .”
Kungiyar IPOB suna zargin Department of State Service(DSS) tare da gwamnatin tarayya akan matakin aiwatar da kissan gilla da zargin karya ga kudu na kisa domin cika burin cika ajandan su akan Ndigbo. Ance kuma: wannan ajanda na din-din-din daga kagen karya wanda zai kawo rikicin akan IPOB
“Kuma wannan sabon kage na kashe da binne Fulani 5 a dajin abia, wanda DSS yaki nuna wa yan jarida, har yau.
“Shine kunshin karya daga kungiyar hadin gwiwa ta miyetti Allah, saboda gwamnatin tarayya ta kai hari ga yan gabashin nijeria. Daga yalwar zuciya,da bakin mai Magana,
“An zargi yan arewa akan gayyatar wani kungiya, zargi mara tushe akan yan gabas cewa gwamnatin tarayya tayi amfani da ajenda gurin amfani da sojoji domin ta samu nasara. dalilin wannan zanga zangan na Biafra, cewar yan kungiyar
“Wasu basu ga dalilin mu na son barin wannan tsanani da ake kira nijeria ba, a fili bazasu ga zurfin kiyayyar da ke zuciyar shugaban kasa ba, wanda yake nuna takaici akan iya rashin magance matsalar dake addabar tatalin arziki na kasa dake bayan shi, zaman lafiya.”
Kungiyar IPOB sun yarda fiye da ko wani lokaci cewa yancinsu ya zama ba makawa a fadin duniya. Suna gina kage akan yan gabashin nijeria, saboda su cika burinsu, ya nuna alama na mara tushe, lokaci na wucewa. A halin da ake ciki, rashin kwarin naira ya haifar da rushewan kudin mai, kungiyar Movement for the ac-tualisation of the soverign state of Biafra(MASSOB) suna barazanar fara raba wa yan zanga zangan Biafra kudi a kudancin nijeria. Daga jaridar sun report cewa Mr Martins Ezeaka wanda shine daraktan North director finance of MASSOB yace a garin Onitsha wai faduwar naira zai iya
The post Yadda yan Arewa suke tsara aiwatar da kisan gilla ga kabilar Inyamirai – Kungiyar IPOB appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers | Read on NAIJ.COM.