Добавить новость
smi24.net
World News in Dutch
Август
2016

Naira nanan yadda take a yau watau N381/$1 a kasuwa

0

Darajar takardar kudin Najeriya watau Naira na nan yadda take a yau talata 2 ga watan Agusta kamar dai a jiya litinin din.

Mai karatu zai iya tunawa cewa a baya dai cikin watan Janairu babban bankin kasar nan ya hana yin cinikayyar kudaden bajen a kasuwannin bayan fage saboda a cewar sa babu isassun kudaden a wancen lokaci. Daga baya kuma sai babban bankin ya fito da wani tsarin yin canjin na daban da nufin kawo sauyi a kasuwar canjin da kuma farfado da darajar ta Naira.

Ya zuwa yanzu dai hakan bata fara samuwa ba ganin yadda darajar kudin Naira din ta fadi har ya zuwa N375 a yanzu din.

The post Naira nanan yadda take a yau watau N381/$1 a kasuwa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.















Музыкальные новости






















СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *