Yarinyar da tafi kowa tsawon harshe (Hotuna)
Wata kyakyawar matashiya, Gerkary Bracho ta nuna basirar ta mai ban mamaki na yanda take jujuya harshenta a wani bidiyo da ya zagaye ko ina
A cikin fim Bracho, wacce ta fito daga Venezuela amma a yanzu tana zama a Ocala, Florida, ta lasa gwiwar hannunta, ta taba kunnuwanta da harshenta har zuwa hancin ta ba tare da sha wuyan yin haka ba.
Ta kuma nuna basirarta ta hanyan lasar fatar idonta, ta kuma taba kasar habarta da harshen ta. Har ila yau,Gerkary Bracho tana iaya lasar gwiwar hannunta.
Allah kadai ya san yanda take wadannan abubuwan ba tare da ta sha wuya ba.
The post Yarinyar da tafi kowa tsawon harshe (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.
