Добавить новость
smi24.net
World News in Dutch
Сентябрь
2016

Wani faston cocin Christ Embassy ya hallaka kansa

0

Wani fasto ya kashe kansa bayan ya kuskura ya tura hoton tsiraicinsa shafin sada zumuntar cocin ta WhatsApp.

Game da rahotannin da aka samu, Fasto Letsego na cocin Christ Embassy da ke Limpopo a kasar Afrika ta kudu, ya aika kansa barzahu

kisan kai na yawa a fadin duniyan nan

An bada rahoton cewa faston yayi kuskure ta tura hoton mazakutarsa wanda yayi niyyan tura ma wata budurwarsa, shafin cocin. Ya rubuta akan hoton ” mata na bata nan, ni naki ne a yau” . Wannan hoto ya tayar ma da mambobin cocin da hankali Wadanda suka fara tambayoyin shin meyasa zai dauki irin wannan hoto.

KU KARANTA: Wani fasto ya mutu akan minbari

Yayinda fasto Letsgo ya ga abin kunyan zai yi yawa, sai ya cire kansa daga shafin sada zumunran, ya ki daukan kira a wayar sadarwarsa, kuma aka gan shi a mace a goben ranan.

Ance Fasto Letsgo na cikin wata alakar soyayya da wata mamban cocin mai suna miriam, amma har yanzu dai ba’a da tabbacin cewa ita yayi niyyan tura ma hoton.

The post Wani faston cocin Christ Embassy ya hallaka kansa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.















Музыкальные новости






















СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *