Ban mutu ba, ina da rai – Abubakar Shekau na ce a sabon bidiyo
– Abubakar Shekau, wani shugaban Kungiyar yan ta’addan Boko Haram yace wanda ba abun kamar ya tafi lahira
– Shugaban yan kungiyar masu hallaka a Arewa maso gabashin kasar ya bayyana wanda Hukumar sojin Najeriya, karya take cewa wanda ta dauki rayukansa
– A sabon bidiyon, Shekau ya kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya bar gwamnatin kafirai (siyasa da gwamnatin demokradiyya) da ya koma gwamnatin Ubangiji (Kur’an da Hadithi)
Abubakar Shekau, shugaban kungiyar yan ta’addan Boko Haram yayi magana sosai a wannan bidiyo, inda yake cewa wanda bai mutu ba.
Abubakar Shekau
Shekau ya bayyana wanda siyasa da gwamnatin demokradiyya, gwamnatin kafirai ne.
Shugaban kungiyar yan ta’addan, ya shawarci ma Shugaba Muhammadu Buhari da ya koma addinin Musulunci.
Yace wanda Shugaba Buhari yana jagoranci gwamnatin kafirai a halin yanzu.
Shekau ya ce wanda kalmomin dikka a National Anthem din, kalmomin kafirai ne.
Kuma, yace wanda karya kwata kwata ne wanda sojojin kasa sun kashe shi.
Sannan, yace wanda idan gwamnatin tarayya ta saki yan Boko Haram acikin gidan yari, zai saki yan matan Chibok.
Ku kalli sabon bidiyon ku samu bayani a kan shafin Facebook din mu. Shine: @naijcomhausa.
A ra’ayunku, haka ne ko ba haka bane wanda sojojin kasa sun kashe Shekau?
The post Ban mutu ba, ina da rai – Abubakar Shekau na ce a sabon bidiyo appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.