Добавить новость
smi24.net
World News in Dutch
Сентябрь
2016

PDP na bukatar INEC ta bayyana kujerar Dariye a matsayin ba mai ita

0

– PDP tace bai kamata sanata Joshua Dariye ya rike kujerarsa ba tunda ya canza sheka daga wata jam’iyya zuwa wara

– Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki yayi shelar canza shekar Dariye a majalisar ranar Alhamis 22 ga Satumba

Peoples Democratic Party (PDP) ta bukaci hukumar zabe ta kasa (INEC) ta bayyana kujerar sanata Joshua Dariye a matsayin wadda ba mai ita bayan canji sheka da Dariye yayi zuwa All Provressive Congress (APC) ranar Alhamis 22 ga Satumba. Jam’iyyar ta fada ma INEC cewa abinda Dariye yayi bashi bisa kan ka’ida.

KU KARANTA:Siyasa da ‘yan siyasar Najeriya tun juyin mulkin 1966

Premium Times ta ruwaito hukumar dillancin labarai ta Najeriya (NAN) na cewa PDP tayi wannan kiran ta bakin mukaddashin shugaban jam’iyyar a Plateau mista Amos Gombi.

The post PDP na bukatar INEC ta bayyana kujerar Dariye a matsayin ba mai ita appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.















Музыкальные новости






















СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *