Esama na garin Benin ya aurar da diyarsa (Hotuna)
A jiya, Asabar, 24 ga watan Satumba shine rana ta musamman ga jama’ar garin Benin wato jahar Edo, yayin da Esama na garin Benin ya baida diyarsa aure ga wani saurayi.
Bikin gargajiyar auren Umar Mantu da Orobosa wato diyar Esama na garin Benin, mai suna Chif Gabriel Igbinedion da matarsa wacce aka haife ta a kasar Jamaika mai suna Lady Cherry Igbinedion.
Shagullan auren zamanin zai gudana ne a sati mai zuwa.
Kalli hotunan da suka dauka na shagulgulan nasu.
The post Esama na garin Benin ya aurar da diyarsa (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
