Добавить новость
smi24.net
World News in Dutch
Ноябрь
2016

Madalla! Ma’aurata sun tarbi tagwaye bayan shekaru 20 da aure da kuma bari sau 12 (hotuna)

0

Idan Ubangiji ya tashi yi maka rahma, baya duban lokaci, shekaru ko kuma gurin zama. Wannan ma’aurata zasu tabbatar maka da haka.

A kwanan nan ne wasu ma’aurata yan Najeriya suka tarbi tagwaye bayan     shekaru 20 da aure, bisa ga wani bangodiya da suka yada a Facebook.

A tsawon shekaru 20 da sukayi a gidan aurensu, an rahoto cewa matar tayi barin ciki sau goma sha biyu (12) sannan kuma anyi zargin ta dauki ciki na tsawon watanni tara.

Ga kalamun ban godiya da Fasto Regis Isaac na cocin Living Faith, Winners Chapel a Calabar, jihar Cross Rivers.

KU KARANTA KUMA: Buhari zai gabatar da kasafin kudin 2017 mako mai zuwa

Kalli hotunan a kasa:

Ma’aurata sun tarbi tagwaye bayan shekaru 20 da aure tare da barin ciki sau 12

Ma’aurata sun haifi tagwaye bayan shekara 20

Iyaye masu alfahari

The post Madalla! Ma’aurata sun tarbi tagwaye bayan shekaru 20 da aure da kuma bari sau 12 (hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Nigerian newspapers 24/7.















Музыкальные новости






















СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *