Yanzu-yanzu: Jimoh Ibrahim ya sha kasa a kotun koli
Kotun koli ta Najeriya ta yi watsi da daukaka karar da Jimoh Ibrahim dan takarar gwamna a zaben jihar Ondo a karkashin daya bangaren jam’iyyar PDP ya yi zuwa gabanta, a inda ya kalubalantar halarcin Eyitayo Jegede a matsayin dan takarara jam’iyyar.
Jimoh Ibrahim dan takarar gwamna a jihar ONDO a karkashin jam’iyyar PDP da aka takaddama
Labarin da muke zamu da dumi-duminsa na cewa, wani dan kwarya-kwayar kwamatin masu shari’a a karkashin mai rikon mukamin Baban mai sharia na kasa, Walter Onnoghen ne ya soke daukaka na a inda bayan da alkalan suka saurari karar a bisa dagewar Lauyan mai karar Barista Nwofor.
KU KARANTA KUMA: An sauke sunan Jimoh Ibrahim a matsayin dan takarar PDP
Za mu kawo muku cikakken labari nan ba da dadewa ba
Ku cigaba da bin mun a shafukanmu na Facebook da kuma Tuwita a @naijcomhausa
The post Yanzu-yanzu: Jimoh Ibrahim ya sha kasa a kotun koli appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Nigerian newspapers 24/7.
