Tooh: Mata ta farin cikin bayan mijinta ya kashe kansa
-Wani mutum mai iyali ya kashe kansa
-Abin mamaki shine matarsa ta ji dadin hakan da yayi
-Sun kasance suna zaman aure shekaru 16 yanzu kafin mutuwarsa
Game da rahotanni, wata mata mai suna Rose Keniah ta bayyana farin cikin ta ga mutuwar mijinta bayan yayi kokarin kashe ta.
Rose Keniah ta kasance tana zaman aure da mijinta Mathias Sedungon shekaru 16 kafin kawai wata ranan ya daga bindiga zai harbeta.
Duk da cewan Mathias Sedungonkwararren maharbi ne, ya kashe kansa yayinda yake kokarin kashe matarsa. Wanna hadari da ya faru a Asotwe a kasar Ghana inda aka ce su samu sabani tsakaninsu har suka kusa rabuwa ma daga baya yayi kokarin kashe ta.
KU KARANTA: Wani mutum ya kashe yar uwarsa kan ta auri kirista
Rose tana asibiti yayinda ta samu labarin cewa mijin ta mutu ta hanyar kashe kansa. Tace abin ya bata mamakin sabida mijin kwararren maharbi ne. wannan ikon ubangiji ne kawai.
Rose tana sauraron jami’an yan sanda su saki gawarsa domin su birne shi da gaggawa . tan aba matan da mazajensu ke azabtar da su suyi gawggwan barin gidajen kuma su kai kara ofishin yan sanda.
The post Tooh: Mata ta farin cikin bayan mijinta ya kashe kansa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
