Ma’aikatan Jihar Ekiti sun shiga azumi da addu’an kwana 3
– Kungiyar kwadago ta Jihar Ekiti tayi watsi da jita jitan cewa ta dawo daga yajin aiki. – Shugaban ‘yan kwadagon TUC, kwamred Odunayo Adesoye,yace jita jita da ke yaduwa cewa sun dawo daga yajin aiki, babu gaskiya tattare da shi. – Kungiyar ‘yan kwadagon ta Jihar Ekiti ta umarci ma’aikatan jihar da su shiga […]
Читать дальше...