SABO: Hukumar EFCC ta saki wani tsohon mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP
– A mako da ya wuce ne kwamishin na hana almudahana ta kama wani tsohon mukaddashin shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai suna Dan Sarki Uche Secondus akan zargin wanda ya karba motoci a farashin Naira Miliyan 310 daga Jide Omokore
– Hukumar EFCC take cigaba da binciki Secondus saboda alakan shi da Jode Omokore wanda kwamishin na hana almudahana take binciki kuma
Jaridar Naij.com ta samu rahotannin wanda a jiya Laraba 2, ga watan Maris da dare ne kwamishin na hana almudahana ta saki wani tsohon mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP, Uche Secondus daga kurkukun ta.
KU KARANTA KUMA: Hukumar EFCC zata binciki Muazu da Obanikoro
Dan Sarki Uche Secondus, wani tsohon Ciyaman PDP
An ruwaito wanda hukumar EFCC ta saki Secondus a jiya a daidai karfe 8:30 da dare. Amma, an kama fasfot na wani tsohon mukaddashin Ciyaman jam’iyyar PDP ta kasa, inda ana gaya ma shi da kawo masu tsaro guda biyu da kudin Naira Miliyan 750.
Wani lauyan Secondus mai suna Mista Emeka Etiaba (SAN) yace: “An saki wani mataimakin Ciyaman jam’iyyar PDP ta kasa, amma a karkashin bangaren mara kyau. Na wani mutum wanda aka zargin laifin cin hanci da rashawa, akwai matsaloli a bangaren belin shi.”
Hukumar EFCC ta kawo zargin da Secondus domin ya karba motoci 23 daga Mista Jide Omokore, wani abokin kasuwan wata tsohuwar Ministar Mai a lokacin gwamnatin Dakta Goodluck Jonathan mai suna Diezani Alison-Madueke.
Kwamishin na hana almudahana ta kama Dan Sarki Secondus bayan ya bar ofishin shugaban jam’iyyar PDP na sabon shugaban PDP mai suna Sanata Ali Modu Sheriff.
The post SABO: Hukumar EFCC ta saki wani tsohon mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.