Manyan labarai 10 na ranar Talata
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata 8 ga watan Maris na 2016. Ku duba domin ku same su.
1. Kallon kwallo ya hana ni mutuwa – Dan Ocholi
Dan dan Karamin minista wanda ya mutu ya bayyana cewa tafiyar da yayi kallon kwallo ta hana shi mutuwa.
2. Sojojin Najeriya sun gwabza da Yan Boko Haram
Sojojin Najeriya sun gwabza da Yan kungiyar Boko Haram a Jihar Borno
3. Budurwa ta kashe saurayin ta
Bayan yaki amincewa suyi zina sai ta kashe shi.
4. Sanata Zereko ya rasu
Sanata Abdulmumini ya rasu
5. Darajar Naira ta karu
Darajar Naira na cigaba da karuwa a wannan makon
6. Shuguban horar da sojoji ya mutu
Shugaban horar da sojoji ya mutu sakamakon hatsarin mota
7. Mutane 18 sun mutu sakamakon rushewar bane a legas
A kalla mutane 18 ne aka tabbatar da mutuwar su a jihar Legas inda wani Bane ya fadi
8. Za’a binne Ocholi mako mai zuwa
A mako mai zuwa shine aka sanya bikin ninne James Ocholi
9. Majalisa na bukatar maza su kara aure
Sanata Ali Ndume ya shawarci maza ya n Najriya su kara aure
10. Wata mata tayi tunbur a Amurka
Akan titi ta fito tayi tunbur tana rawa domin mutane su ganta
The post Manyan labarai 10 na ranar Talata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.