Добавить новость
smi24.net
World News in Dutch
Март
2016

An shirya liyafa ga Jacob Zuma

0

– Shugaba Buhari ya shirya liyafa ga Jacob Zuma

_ Shugaba Zuma na cigaba da ziyarar Najeriya

Shugaba Buhari, Zuma, da Osinbanjo

An shirya wata liyafar  cin abinci domin girmama shugaban kasar Afrika ta kuwa wanda yazo Najeriya ziyarar kwana 2. Shugaban kasar ya iso Najeriya ne a jiya da misalin karfe 10 na dare. A yau kuma yayi jawabi ga majalisar tarayyar Najeriya.

Daga Dama, Bukola Saraki, Buhari, Zuma, Osinbanjo

A cikin wadanda suka halarta sun hada da shugaban kasa Buhari, mataimakin shi Osinbanjo, Shugaban majalisa, Saraki, Kakakin Majalisa, Yakubu Dogar, Atiku Abubakar, Bola Tinubu.

Ku karanta: 

Ana sa ran zasu cigaba da tattaunawa akan harkar hada kan Afirika, kasuwanci da sauran su.

The post An shirya liyafa ga Jacob Zuma appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.















Музыкальные новости






















СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *