SABO: Kamfanin Man Najeriya ta kulle a kasan gaba daya saboda umurnin Shugaba Buhari
Rahotanni na nuna cewa daga gidan talabijan Africa Independent Television (AIT) wanda an bada umurce da kulle Kamfanin Man Najeriya (Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC)) a kasar Najeriya gaba daya.
Wannan take ficewa kan umurnin Shugaba Muhammadu Buhari a jiya, Talata 8, ga watan Maris, wanda ya kamata Kamfanin Man Najeriya data raba cikin sashen guda bakwai
KU KARANTA KUMA: Mutuwar Ocholi abun bala’i ne – Gwamna Oshiomhole
Shugaba Muhammadu Buhari
An rahoto wanda wasu ma’aikatar Kamfanin Man Najeriya ta kasa sun zo ofishin a yau, Laraba 9, ga watan Maris da safe, amma, basu samu izini da shiga ofishin su. Amma, an gaya ma ma’aikatar Kamfanin Mai dasu koma gidajen su, domin hukumar ma’aikatar Mai sun fara yajin aiki.
A jiya, Talata 8, ga watan Maris ne, wani Ministan Mai na Najeriya mai suna, Dakta Ibe Kachikwu ya bayyana ga yan jarida da ma’aiktar Kamfanin Mai wanda, akwai sabbabin sashen wanda sabbabin Daraktoci zasu kai, akan umurnin Shugaba Muhammadu Buhari.
Sunayen sabbabin Daraktoci, akwai, Henry Ikem-Onih (Daraktar sashen downstream), Aniboh Kragha (Daraktar matatun Mai), Saudu Mohammed (Daraktar Gas and Power) da Babatunde Adeniran (Daraktar Ventures). Sune mutane biyar wadanda suke jagoranci sabbabin sassa guda biyar.
Sannan kuma, akwai sabbabin Daraktoci guda biyu.
Wani Ministan Mai, ya bayyana wanda, kasar Najeriya zata tsayad da kawo Mai bayan watanni 18 daga bana.
The post SABO: Kamfanin Man Najeriya ta kulle a kasan gaba daya saboda umurnin Shugaba Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.