Kungiyar IPOB sun zargi wanda hukumar DSS suke so kashe Nnamdi Kanu
– Kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) sun kira ga hukumar kasa da kasa na afuwa da sauran hukumomin akan hakkin bil adama
– Kungiyar IPOB ta bayyana wanda ta samu makirci wanda hukumar DSS suke so kashe wani Daraktar Rediyon Biafra mai suna Nnamdi Kanu
– Wata kungiya wanda suke yi kokari na yancin kan jamhuriyyar Biafra ta musanta wani laifi daga hukumar Department of States Services (DSS) wanda kungiyar IPOB zata sace mutane
Jaridar Today ng ta ruwaito wanda wata kungiya mai suna kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) ta nemi wanda hukumar DSS suke so kashe wani shugaban kungiyar IPOB da kuma Daraktar Rediyon Biafra mai suna Nnamdi Kanu.
KU KARANTA KUMA: Yancin kan Biafra: Baza mu jurewa Najeriya ba – IPOB
Nnamdi Kanu, wani shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) da kuma Daraktar Rediyon Biafra inda ya zo wani babbar kotun tarayya a Abuja kan laifin cin amanar kasa
A takadar wanda wani jami’i mai hudda da jama’a na kungiyar IPOB mai suna Comrade Emma Powerful ya aika ma yan jarida a jiya, Talata 8, ga watan Maris, ya jadada wanda wani shugaban kungiyar IPOB ba zaya cigaba da zo kotun domin, hukumar DSS suke so kashe Nnamdi Kanu a hatsarin mota.
Wata kungiya tace wanda tana bayyana hakan saboda binciken kungiyar. Kungiyar IPOB tace: “Hukumar DSS da gwamnatin tarayya sunyi makirci dasu kashe Nnamdi Kanu daga hannun hukumomin kurkuku.”
The post Kungiyar IPOB sun zargi wanda hukumar DSS suke so kashe Nnamdi Kanu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
