Abinda shugaban yan sandan Najeriya yi da iyalansun yan sanda wadanda Boko Haram kashe
– Wani shugaban hukumar yan sandan Najeriya mai suna Sifeto Janar Solomon Arase ya yi kyautar ceki Naira Miliyan 10 ga iyalansun yan sanda guda 20 wadanda sun rasu inda suka yi aikin su
– An gabatar da iyalansun yan sanda guda 20 saboda aminiyar su
Shugaban hukumar yan sandan kasar Najeriya, Sifeto Janar Solomon Arase
KU KARANTA KUMA: Afirika ta Kudu ta samu babbar hanyoyi akan Boko Haram
Sifeto Janar Solomon Arase, wani shugaban gaba daya na yan sanda a kasar Najeriya ya gabatar wani Cekin Kudin Naira Miliyan 10 ga iyalansun yan sanda guda 20, wadanda sun rasa rayuwar su, inda suka fuskanci masu laifuka da yan fashi da masu cuta dabam dabam.
Jaridar Leadership ta ruwaito wanda yan sanda 20 sun rasu,inda suka yaki da yan ta’addan Boko Haram a jihohi 3 (Bauchi, Yobe da Borno) a Arewa Maso Gabashin Najeriya. Saboda haka, Sifeto Janar Arase, zai ba iyalansun yan sandan kudin.
Inda ana gabatar da Cekin Kudin ga iyalansun yan sanda guda 20 wadanda sun mutu, a hedikwatar yan sanda na sashi 20 a jiya, Talata 8, ga watan Maris a jihar Bauchi, wani wakilin Sifeto Janar mai suna Tunde Ogunshakin, ya amince da kokarin yan sanda 20 kafin sun rasu.
Ogunshakin kuma, ya nuna juyayi da iyalansun yan sanda 20, inda yake cewa wanda hukumar yan sandan Najeriya, baza ta manta da yan sanda guda 20 ba.
The post Abinda shugaban yan sandan Najeriya yi da iyalansun yan sanda wadanda Boko Haram kashe appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.