Добавить новость
smi24.net
World News in Dutch
Апрель
2016

APC ta zargi PDP da kokarin bata sunan Tinubu

0

– Jam’iyyar APC ta zargi jam’iyyar PDP akan kokarin bata ba Bola Tinubu suna

– APC ta bayyana cewa yan PDP babu abunda su jima tsoro kamar Tinubu

Jigon APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

Jam’iyyar APC ta jihar Legas ta gargadi jam’iyyar PDP akan kiran ta da a sake bude shari’ar jigon APC Bola Ahmad Tinubu akan rashin bayyana kaddarorin shi a kotun CCT.

KU KARANTA: 

APC ta bayyana cewa PDP na kokarin yin hakan ne saboda Bola Tinubu shine yafi bama yan jam’iyyar ta PDP tsoro akan komai.

Jam’iyyar a takardar da ta fitar ta hanyar jami’i mai hudda da jama’a nata, Joe Igbokwe, ta bayyana cewa wannan kiran ba komai bane illa ihu bayan hari ga wadanda suka fadi a zabe.

Yace ” Jam’iyyar PDP ta jihar Legas,  d jam’iyyar ta kasa ma gaba  ki dayan ta tana fama da ciwon tsoron ASiwaju Bola Tinubu, musamman matasan su saboda gudunmuwar daya taka akan kada jam’iyyar zabe a shekarar data wuce.

A wani labarin kuma, shugaban jam’iyyar PDP, Ali Modu Sheriff, ba bayyana ma shugaban kasa Muhammadu Buhari daya yi kokarin magance matsalolin dake fuskantar Najeriya a yanzu, ba wai kawai yayi ta tugumar Jonathan ba.

Ya bayyana cea abunda ya faru shekara 1 da hawan APC mulki ya isa ayi hisabi akan jam’iyyun guda 2.

The post APC ta zargi PDP da kokarin bata sunan Tinubu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.















Музыкальные новости






















СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *