Shugaba Buhari ya bayyana asirin yan ta’addan Boko Haram
– Shugaba Muhammadu Buhari ya tona asirin yan ta’addan Boko Haram inda yake maganta da wani Jakadan kasar Kenya a Najeriya mai suna Mista Tom Amo a fadar shugaban kasa
– Shugaba Buhari inda yake maganta ya bayyana wanda ba banbanci a hare haren kungiyar yan Boko Haram a nahiyar Afirika
– Wani tsohon shugaban hafsin soji, Laftanat Janar Theophilus Danjuma (mai murabus) yace a wani taron kwanaki guda biyu wanda kasar Najeriya take bukata Naira Tiriliyan 2 data gyra garuruwa wadanda yan Boko Haram sun hallaka a Arewacin kasan
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban kasan, Muhammadu Buhari ya bayyana asirin yan ta’addan, musamman, yan kungiyar Boko Haram, wadanda sun kawo jin tsoro da rashin tsaro akan Arewa Maso Gabashin Najeriya.
Shugaban Najeriya ya bayyana hakan a takarda, wanda, wani jami’i mai hudda da jama’a na shugaban kasar Najeriya mai suna Femi Adesina ya saki ga yan jarida.
Shugaba Buhari ya maganta a jiya Talata 5, ga watan Afirilu, inda yace, sai anjima ga wani jakadan kasar Kenya a Najeriya, Mista Tom Amol. Shugaban yace wanda, ba bambanci yadda yan ta’addan suke kai hari a Afirika gaba daya.
KU KARANTA KUMA: Yan kungiyar Boko Haram sun gargadi Shugaba Buhari
Kuma, yace wanda, yan ta’addan, suna da babbar magoya bayansu da masu ba taimokon kudin gas u, inda yake nemi wanda, zai yi komai daya binciki su.
Shugaba Buhari ya jadada wanda, idan za’a samu nasara akan yan kungiyar Boko Haram da ta’addanci kwata kwata, nahiyar Afirika bukata kafa hadin kan da hukumomin sojojin masu karfi da taimokon kamfanonin masu kudi da jami’an tsaro, wadanda, suke samu da tantance wadanda suke goyi bayan harkokin yan ta’addan.
Shugaba Buhari yace: “Kullum, akwai masu ba taimokon kudi ga harkokin yan ta’addan. Za’a gano hakan, yadda yan ta’addan suke samu makamai da sauran kayansu. Anan a kasar Najeriya, muke gano yan kungiyar Boko Haram, suna da babbar makamai da kayan yaki, wadanda ta nuna wanda, suna da alaka da kungiyar ISIS/ISIL.”
Wasu yan kungiyar Boko Haram
The post Shugaba Buhari ya bayyana asirin yan ta’addan Boko Haram appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.