Добавить новость
smi24.net
World News in Dutch
Апрель
2016

Yan kungiyar Boko Haram sun gargadi Buhari, cewa zasu kai hari a Abuja (Hotuna)

0

– Yan kungiyar Boko Haram sun saki wani sabon bidiyo a jiya Talata 5, ga watan Afirilu

– Wata kungiya sun gargadi Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari inda suka cewa wanda zasu kai hari a fadar shugaban kasa

– Suka cewa wanda zasu ci gaba da goyi bayan kungiyar ISIS

Akwai wani bidiyo daga yan kungiyar Boko Haram akan halin ta’addancinsu da ci gaban rushewa. Inda wani shugaban wata kungiya ya maganta, ya fara da godiya Ubangiji. Yace wanda sojojin Najeriya suke jin tsoro da fuskanta su. Ya bayyana wanda bayan kasar Nijar da Nijar Chadi da kasar Najeriya, sun hadu kai dasu murkushe su, basu samu nasara akan su ba.

KU KARANTA KUMA:

Yace wanda mutane da yawa a Najeriya, basu da imani da Allah. Yace wanda, suna da ilimi wanda Shugaba Buhari yake gano su a fadar shugaban kasan. Suka cewa wanda,

Ku gano wasu hotunan daga wani wuri suka bayyana tunaninsu akan Najeriya da Shugaba Buhari a kasa:

Boko Haram

Wasu yan ta’addan Boko Haram

Wani shugaban yan ta’addan inda yake yi jawabi

Inda shugaban wata kungiya yake ci gaba da jawabinshi

Akwai motoci na yaki a bayan yan ta’addan

The post Yan kungiyar Boko Haram sun gargadi Buhari, cewa zasu kai hari a Abuja (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.















Музыкальные новости






















СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *