Hotuna: Ku gano sunayen kasashen duniya gaba daya Shugaba Buhari ya ziyarci
– Fadar shugaban kasan Najeriya ta maganata kan amfani tafiyar Shugaba Muhammadu Buhari zuwa kasashen waje
– Mutanen Najeriya basu farin ciki da tafiyar kullum
– Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci kasashen duniya 22, amma ya ziyarci jihohin kadan acikin kasar Najeriya
Yan Najeriya masu yawanci suke tambaye Shugaba Muhammadu Buhari dalilin da ya sa tafi ziyara kasar China, kamar yadda, ya koma daga kasar Amurka a kwanaki kadan da suka wuce.
Inda Shugaba Buhari ya tafi ziyarar karshen, wani gwamnan jihar Ekiti mai suna Ayodele Fayose, ya nemi wanda, shugaban kasa yake tafi taron, wanda bashi da ilimi da fahimta akan abun suke tattauna can. Amma, fadar shugaban kasan ya musanta hakan, cewa, tafiyar shugaban Najeriya, na wajibi ne, da kuma, zata kawo ci gaban tattalin arzikin Najeriya, wanda, ta koma baya.
Shugaba Muhammadu Buhari da shugabar kasar jamus mai suna Angela Merkel
Shugaba Muhammadu Buhari inda yake shiga jirgin sama
1. Kasar jamhuriyyar Nijar (Watan Yuni 2015)
2. Kasar Chadi (Watan Yuni 2015)
3. Kasar Jamus (Watan Yuni 2015)
KU KARANTA KUMA: Buhari ya zo kasar China (hotuna)
4. Kasar Kudu ta Afirika (Watan Yuni 2015, watan Disamba 2015)
5. Kasar Amurka (Watan Yuli, watan Satumba 2015 da watan Maris 2016)
6. Kasar Kamaru (Watan Yuli 2015)
7. Kasar jamhuriyyar Benin (Watan Augusta, watan Disamba 2015 da watan Janairu 2016)
8. Kasar Faransa (Watan Satumba 2015, watan Faburairu 2016)
9. Kasar Ghana (Watan Satumba 2015)
10. Kasar Indiya (Watan Oktoba 2015)
11. Kasar Sudan (Watan Oktoba 2015)
12. Kasar Iran (Watan Nuwamba 2015)
13. Kasar Malta (Watan Nuwamba 2015)
14. Kasar UAE (Watan Janairu 2016)
15. Kasar Kenya (Watan Janairu 2016)
16. Kasar Ethiopia (Watan Janairu 2016)
Shugaba Muhammadu Buhari yi jawabi a wani taro a kasar Indiya
17. Kasar Biritaniya (Watan Faburairu 2016)
18. Kasar Misra (Watan Faburairu 2016)
Shugaba Muhammadu Buhai da Ministan gona aiki mai suna Cif Audu Ogbeh da Daraktar Janar a ofishin majalisar dinkin duniya a Nairobi mai suna Misis Sahle Work Zewde
19. Kasar Saudi Arabia (Faburairu 2016)
20. Kasar Qatar (Watan Faburairu 2016)
21. Kasar Equatorial Guinea
22. Kasar China (Watan Afirilu 2016)
The post Hotuna: Ku gano sunayen kasashen duniya gaba daya Shugaba Buhari ya ziyarci appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.