Manyan labarai guda 10 da sukayi fice a ranar Litinin
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Litinin 18 ga watan Afrillu na 2016. Ku duba domin ku samu wadannan manyan labaran.
Tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamosi Babangida (mai murabus)
1. Ibrahim Babangida baya da lafiya
Wata majiya mai karfi ta kusa da tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida, ta bayyana cewa tsohon shugaban kasa yana fama da matsananciyar rashin lafiya.
2. PDP ta shirya maye gurbin Bukola Saraki
Wata majiya tace ” Mun shirya taruka domin mu maye gurbin shugaban majalisa. Munyi mamamki sosai a lokacin da APC ta bayyana cewa zata bar mana shugabancin majalisar Dattawa
3. Masu zanga zanga sunje CCT
Wasu yan kungiyar New Nigeria Group, sunyi zang-zanga a gaban kotun CCT inda suka nemi a cire Alkali mai Shari’a, Danladi Umar, daga shari’ar ukola Saraki.
4. Tsohon gwamnan soja na Akwa Ibom ya mutu
Tsohon gwamnan Akwa Ibom, Kaftin na ruwa Josheph Adeduro Adedusi. Ya mutu ne yana da shekaru 76
5. Sojojin Najeriya sunyi arangama da yan Boko Haram
A safiyar jiya ne sojojin najeriy na Batliya ta 113 sukayi arangama da yan Boko haram inda suke ta musayar wuta tun safe. kanar kakasheka ne ya bayana haka
6. Manyan aiyuka guda 9 wadanda majalisa ta taba a kasafin kudi na 2014
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa akwai manyan aiyuka guda 9 wadanda majalisar Dattwa ta cire ko kuma ta canza a kasafin kudi na 2016 wanda shugaba Buhari ya aika.
7. Sabon gwamnan Akwa Ibom ya gina wani irin makeken gida
Tsohon gwamna Jihar Goodswill akpabio, tare da kanen gwamnan ne da kuma kamfanin su Olkem Nigeria Limited, akayi amfani da sunayen su domin rashawar.
8. An jefi Sanata Misau saboda Saraki
Wata majiya ta bayyana cewa an jefi Sanata Misau (Bauchi ta tsakiya) a Ningi saboda yana goyon bayan shugaban majalisar dattawa, Bukola saraki.
9. An gurfanar da Tompolo a kotu duk da baya nan
Wannan shine karo na 2 wanda aka gurfanar da Government Ekpemupolo, Watau Tompolo a kotu daga hulumar EFCC.
10. Wata mata dake saduwa da mijinta sau 10 a rana
Labarin wata mata yar shekara 29 na fito inda take saduwa da mijinta dan shekara 38 sau 10 a rana, wanda wannan ke sanya shi agajiye kullum.
The post Manyan labarai guda 10 da sukayi fice a ranar Litinin appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.