Hukumar DSS sun kama wani mai ba taimoko ga tsohon shugaba Jonathan
Wata jami’an hukumar fararen kaya sun kama wani tsohon mai ba taimoko ga wani tsohon shugaban kasa Dakta Goodluck Jonathan
Ana kamawa wani mai taimakawa tsohon shugaban kasar Najeriya akan badakalar kudin makaman Dala Biliyan 2.1.
Rahotanni daga jaridar Rariya na nuna cewa wanda, jami’an SSS sun kama wani na hannun daman Dakta Goodluck Jonathan.
Wani tsohon shugaban kasar Najeriya mai suna Dakta Goodluck Jonathan
Jami’an hukumar fararen kaya sun kama tsohon mai taimakawa shugaban kasa Goodluck Jonathan kan harkokin cikin gida, Waripamowei Dudafa, a yayin da yake shirin haurawa kasar waje a filin jirgin samar Murtala Mohammad dake jihar Lagos
Wata majiya daga kwamishin na hana almudahana ta bayyana cewa Mista Dudafa yana cikin jerin wadanda hukumar take nema kasancewar yana da hannu a naira bilyan goman da aka rabawa deliget a lokacin zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar PDP da aka gudanar a shekarar 2014.
Waripamowei Dudafa
Dudafa shi ake zargi da sauya kudin zuwa dala, wanda ya kai dala milyan 47, inda ya rabawa deliget na jihohi 36 da kuma Abuja.
Bincike ya nuna cewa kudin wani bangare ne na dala bilyan 2.1 da aka ware domin sayen makamai, amma sai aka raba shi ga wasu manyan ‘yan saiyasa ta ofishin mai baiwa shugabam kasa shawara a lokacin, Kanal Sambo Dasuki (mai murabus)
KU KARANTA KUMA: Danlarabawa ya maganta akan yanayi
Bincike ya nuna cewa bayan jami’an SSS din sun kama Dudafa a yau Litinin, sai suka mika shi ga hukumar EFCC.
Inda Muhammad Rabiu Chikaji Abubakar yake rubuto akan wani labari, yace wanda, kafifita zalunchi a kan gaskiya Allah kataimaki duk wanda yake nufin kasar mu da Alkhairi amin
Amma, Ibrahim Tajuddeen yace rubuto wanda, haba talakka ache bakasan ana watanda da kudinkuba bayan duk lokachinda kuka tashi gina masallatai ko islamiya sukwaso su mikamaku, duk wani masallaci da kagani angina akasannan da kudin zaluchi aka ginashi babu wani maaikachi a Najeriya da ke karbar albashin miliyan daya amma idan atashi gina masallaci yabada miliyan 20 kuji tsoran Allah malamai kurinka nuna masu hakan badaidai bane.
The post Hukumar DSS sun kama wani mai ba taimoko ga tsohon shugaba Jonathan appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.