Gwamnatin tsohon shugaba Jonathan sun manta da mu – Gwamna Kashim Shettima
– Gwamna Kashim Shettima ya halarta a wani tattaunawa na farko a shekara-shekara kan gyran jihar Borno
– Inda yake yi jawabi, wani gwamnan jihar Borno yace wanda gwamnatin wani tsohon shugaban kasa Dakta Goodluck Jonathan ya manta da mutanen jihar Borno kwata-kwata
– Gwamna Shettima ya tona asiri wanda idan Shugaba Muhammadu Buhari bai lashe zaben shugaban kasa a shekara da ya wuce ba, bai sani abinda zai faruwa yanzu
Gwamna Kashim Shettima na jihar Borno ya halarci a wani taro na farko akan gyran jihar Borno a yau, Talata 19, ga watan Afirilu a Abuja, wani babbar birnin Najeriya saboda ta’addancin Boko Haram.
Jaridar Daily Post ta rahoto wanda, an tsara wani taro akan da gyra jihar Borno, wanda kungiyar Boko Haram sun hallaka bayan ta’addancinsu
Inda wani gwamni yake yi jawabi, ya bayyana wanda gwamnatin Dakta Goodluck Jonathan bata yi adalci da daidai da yan jihar Borno ba.
KU KARANTA KUMA: Sojoji sun motsa dajin Alkaleri
Wani tsohon shugaban kasar Najeriya mai suna Dakta Goodluck Jonathan
“Ni, ban sani ba, abinda zai faru da mu. Idan wani tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan, ya dawo kamar yadda shugaban kasa a yanzu. Wata tsohuwar gwamnati ta gano mu kamar yadda yar’uwa da nisa. Mun karbo bala’in mu.
“Amma, a yanzu, gwamnatin tarayya, sun murkushe yan ta’addan Boko Haram. Kasar Najeriya take bukata goyon bayan kasashen duniya gaba daya saboda matsaloli da rikici muke fuskanta. Muke sha wiya. Muke fuskanta barazana da yawa. Mutane suke rasuwa kamar yadda sauro a wasu sansanin yan gudun hijira.” In ji Gwamna Shettima.
The post Gwamnatin tsohon shugaba Jonathan sun manta da mu – Gwamna Kashim Shettima appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
