Na so motoci suyi aiki da gas a Najeriya- Obasanjo ya yi magana
-Obasanjo ya ce ya yi nufin motoci suyi aiki da gas lokacin da yake kan mulki -Tsohon shugaban kasa ya ce ci gaban iskar gas a Najeriya na daga cikin shirin sa -Ya bayyana cewa, ya ba da lasisi ga kamfanoni a kokarin ganin cewa ya cimma wannan burin Tsohon shugaban kasa Chief Olusegun Obasanjo […]
Читать дальше...