Rikicin yin Jabun Dokoki: Bita da kulli ake mana-Majalisar Dattijai
Majalisar Dattijai ta mai da martini dangane da zancen da aka ce Sakataren Gwamnatin Tarayya Babachir David Lawal yayi in da yake cewa ai ba Majalisar dattijan ke Kotu ba a karar da Ministan Shari’a na kasa ya shigar da Shugaban majalisar Dattijai da mataimakinsa. A dayan hannun kuma Majalisar t ace ai ba’a ambaci […]
Читать дальше...