Добавить новость
smi24.net
World News in Dutch
Июнь
2016

Southampton ya samu sabon mai horaswa

0

Kungiyar kwallon kafar nan mai buga gasar firimiya ta kasar Ingila na garin Southampton watau Southampton FC ya nada sabon mai horas wa mai suna Claude Puel har na tsawon shekaru 3.

Nadin sabon mai horaswar dai ya biyu bayan nema da binciken kwa-kwaf da kulob din yace ya gama yi game da wanda zai ciyar da kungiyar a gaba.

Shi dai sabon mai horaswar Peul ya gaji Ronald Koeman bayan da dan kasar na Germany ya koma kulob din Everton.

Haka zalika kulob din na Southampton dai yanzu haka zai buga gasar karamin kofin zakarun turai a kakar wasa mai kamawa.

The post Southampton ya samu sabon mai horaswa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.















Музыкальные новости






















СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *